We can cook Chinese rice with chicken sauce and salad using 12 ingredients and 5 steps. Here is how you cook Chinese rice with chicken sauce and salad.
Ingredients of Chinese rice with chicken sauce and salad
- You need to prepare of Shinkafa.
- You need to prepare of Carrot.
- Prepare of Peas.
- Prepare of Korea tattasai.
- Prepare of Mai.
- Prepare of Kaza.
- Prepare of Attaruhu.
- You need to prepare of Albasa.
- You need to prepare of Chicken spice.
- Prepare of Maggi.
- You need to prepare of Curry.
- You need to prepare of Kwai.
Chinese rice with chicken sauce and salad step by step
- Zaki tafasa shinkafar ki ki aje a gefe sai ki dora tukunya a wuta ki zuba mai ki yanka koren tattasai ki zuba da peas..
- Saiki zuba dan maggi kadan a ciki saiki zuba shinkafarki da Kara’s ki juya sai ki dauko kwanki wanda kika soya kika dagargazashi sai ki zuba ki juya sosai shikenan sai sauce..
- Zaki dafa kazarki ki zazzare tsokar sai ki dora mai ki jajjaga attaruhu ki yanka albasa da koren tattasai ki soyasu sai kisa tafarnuwa..
- Da spices saiki zuba ruwa da maggi inya tafasa sai ki samu corn fulawa ko fulawa sai ki damata ki zuba Intayi kauri shikenan..
- Salad zaki wanke salad dinki sai ki yankashi da girman shi ki zuba a faranti sai ki yanka cocumberki zuba akai ki zuba cream salad da bama ki zuba waken gwangwani a kai sai ki yanka dafaffen kwai kizuba akai shikenan.
#How To Cook Chinese rice with chicken sauce and salad, #Cooking Chinese rice with chicken sauce and salad, #Simple Recipe Chinese rice with chicken sauce and salad, #Simple direction Chinese rice with chicken sauce and salad, #Homemade Chinese rice with chicken sauce and salad, #Step by step cooking Chinese rice with chicken sauce and salad, #Delicous Chinese rice with chicken sauce and salad, #How To Make Chinese rice with chicken sauce and salad, #Food Chinese rice with chicken sauce and salad