We can cook Meat pie by using 9 ingredients and 5 steps. Here is how you achieve Meat pie.
Ingredients of Meat pie
- You need to prepare 4 of Flour gwangwani.
- You need to prepare of Butter Kar ta kai Rabin simas.
- You need to prepare 1 of egg small.
- Prepare 1 tsp of Baking powder.
- Prepare Pinch of salt.
- Prepare 2 of Maggie star.
- Prepare of Mai.
- Prepare of For filling duk Wanda kike so, but mine minced meat and Irish.
- Prepare of Spices amma me laushi sosai.
Meat pie step by step
- A zuba fulawa a bowl, Sannan a zuba butter, salt, Maggie, b/pwdr and spices, a jujjuya sai y zama crumb..
- Sannan a fasa egg a kada sai a zuba akai a kwaba da ruwa. Idan kwabin ya fara manne Wa a hannu memakon a sa fulawa sai a lakaci butter a hannun a shafa a cigaba da hadawa har ya hade jikinsa..
- A barbada fulawa akan abin murji sai a yayyanka kwabin daidai misali. A dunga dauka ana fadadawa sai ayi amfani da abin matsewa ayi shape..
- A zuba filling din akai sai a shafa ruwa a bakin dough din a danne, sannan a barbada fulawa akan tray a dunga jeresu akai..
- A Dora mai akan wuta a yanka albasa idan yayi zafi sai a dunga saka meat pie din ana soyawa har ya soyu. Served with hot tea or juice..
#How To Cook Meat pie, #Cooking Meat pie, #Simple Recipe Meat pie, #Simple direction Meat pie, #Homemade Meat pie, #Step by step cooking Meat pie, #Delicous Meat pie, #How To Make Meat pie, #Food Meat pie